Naija News Hausa ta gano da wat bidiyo inda shugaba Muhammadu Buhari a yau wajen zaben gwamnoni ya kara leken kuri’ar matarsa Aisha, kamar yadda ya...
A misalin karfe 8:00 na safiyar yau 9 ga watan Maris 2019, Shugaba Muhammadu Buhari da matarsa Aisha sun jefa kuri’ar zaben Gwamnoni da ta Gidan...
A ranar Alhamis, 7 ga watan Maris da ya gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci kauyan sa Daura, kamin ranar Asabar da za a gudanar da...
Mun ruwaito a baya a Naija News Hausa da cewa wani masoyin Shugaba Muhammadu Buhari yayi wankar kwata don murna akan nasarar Buhari ga lashe zaben...
Wani matashin Jihar Bauchi, mai suna Bala Haruna, da muka ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa yayi wanka da ruwar chabbi don nuna...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da irin mutanen da zai sanya a shugabancin sa a wannan karo ta biyu. Mun ruwaito a baya a Naija News...
A ranar jiya Alhamis, 28 ga watan Fabrairu, 2019, tsohon shugaban kasar Najeriya da kuma shugaban Kungiyar zamantakewar lafiyar kasar Najeriya, Janar Abdulsalam Abubakar ya jagorancin...
Wani mutumin mai suna Omo Oshodi, ya bayyana a shafin yanar gizon nishadarwa ta twitter, da cewa ya rasa aikin sa don ya nuna murnan sa...
Kalli wata bidiyo da ta mamaye layin yanar gizo Bidiyon na dauke da yadda tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, inda aka nuna shi a gurguje...
Ana wata ga wata: A baya mun ruwaito a Naija News Hausa yadda wani matashi ya tsoma kansa cikin cabi don gabatar da irin murnan sa...