Shugaba Muhammadu Buhari, a ziyarar hidimar neman sake zabe da ya je a yankin Markudi, Jihar Benue ya bayyana ga Jama’ar Jihar da cewa idan har...
Sabuwa: ‘Yan hari da bindiga sun aiwatar da wata sabuwar hari a Jiahr Zamfara. Wasu mahara kimanin mutum dari sun fada wa kauyan Ruwan Bore da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 5 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Yadda Atiku ya samu shiga Kasar Amurka Dan takaran...
Kakakin yada yawun hidimar zabe na Jam’iyyar PDP, Buba Galadima, ya ce Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin kudi ga kananan hukumomi a kasar don jama’a...
Sanannen marubuci, Farfesa Wole Soyinka ya gabatar da ra’ayin sa ga shugabancin Najeriya Farfesan ya bayyana da cewa ba zai mara wa dan takaran shugaban kasa...
Kakakin yada yawun Jam’iyyar PDP a Jihar Kebbi, Mallam Ibrahim Omie ya bayyana da cewa babu wanda yaji wata mugun rauni sakamakon dakali da ya fadi...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 30 ga Watan Janairu, 2019 1. Kotun NJC ta ba Onnoghen da Mohammed kwana 7...
Naija News Hausa ta ruwaito da cewa dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar kwanakin baya ya fada wa ‘yan shirin fim da cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 29 ga Watan Janairu, 2019 1. Kayode Fayemi ya lashe zaben kotun koli a Jihar...
A yayin da zaben tarayya ke gabatowa, Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihohin kasar guda biyu a yau don yakin neman sake zabe. Ziyarar da shugaban...