Fada ya Tashi a Yayin Hidimar Zaben Gwamna a Jihar Bayelsa Masu fafutukar siyasa sun yi karo da juna game da yadda za a samar da...
Gwamnan Jihar Kogi da kuma dan takaran kujerar Gwamnan Jihar a karo ta biyu a karkashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Yahaya Bello ya jefa kuri’un...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Asabar, 16 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Komo Najeriya Bayan Ziyarar Kai Tsaye Zuwa...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zabe ta Kasa (INEC), a yau Juma’a ta fara rabas da kayakin zabe don zaben Gwamnonin Jihar Bayelsa. Ka tuna da cewa...
Hukumar Zabe Gudanar da Hidimar Zaben Kasa (INEC), za ta jagorancin hidimar zaben Gwamnonin a Jihar Kogi da Bayelsa a ranar Asabar, 16 ga Nuwamba, 2019....
A ranar Alhamis din da ta gabata ne Shugaba Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa za a ba masu jefa kuri’a damar yanke hukunci a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 15 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Kotu ta Tsige Dan takarar Gwamnan APC na Jihar Bayelsa,...
Rahoto da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a yau Talata, 12 ga...
Rahotanni da suka iso ga Naija News ya bayyana da cewa an kona sakatariyar Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), da ke Lokoja, babban birnin jihar Kogi....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 8 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Sunaye da Matsayin Ma’aikatan Osinbajo Da Shugaba Buhari Ya Kora...