Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, yayin da yake magana kan halin da Najeriya ke ciki, ya bayyana cewa idan har Annabi Isa zai kasance a wannan...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 19 ga Watan Nuwamba, 2019 1. INEC ta ayyana wanda ya lashe zaben gwamnan Kogi Hukumar...
Rahoton da ke isa ga Naija News daga manema labarai ya bayyana da cewa a kalla mutane biyar suka mutu, wasu kuma da raunuka yayin da...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Mayar da Martani kan Nasarar Bello A zaben Gwamnonin Kogi Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a ranar Litinin, ya taya gwamna Yahaya Bello...
Hukumar gudanar da hidimar Zaben Kasa (INEC) a ranar Litinin, ta bayyana sakamakon karshe da kuma wanda ya yi nasara a zaben gwamna na Kogi na...
Hukumar Zaben Kasa (INEC) ta Gaza Tabbatar da Mai Nasara ga Zaben Sanata a Jihar Kogi Naija News Hausa ta ruwaito da zaben tseren neman kujerar...
Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasa, INEC ta gabatar da sakamakon zaben Bayelsa na karshe daga dukkan kananan hukumomin (LGAs) inda aka gudanar da zaben gwamnonin....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 18 ga Watan Nuwamba, 2019 1. INEC ta Dakatar Da Sanar da Sakamakon Zaben Gwamnonin Kogi...
Dan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaben gwamna ta ranar 16 ga Nuwamba a jihar Kogi, Engr. Musa Wada, ya yi watsi...
INEC ta ayyana David Lyon na dan takarar APC a zaben Bayelsa Hukumar da ke gudanar da hidimar zabe ta Kasa (INEC), ta ayyana David Lyon,...