Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana da cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a sace wata yarinya mai shekaru takwas, Aisha Umar....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 24 ga Watan Yuli, 2019 1. Shugaba Buhari Ya aika da Jerin sunan Ministoci ga Majalisar...
Ka tuna mun ruwaito a Naija News Hausa ‘yan sa’o’i da suka gabata da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya mikar da jerin sunayan sanatocin da zasu...
Naija News Hausa ta sami tabbacin cewa shugaba Muhammadu Buhari ya mikar da sunayan Ministocin Next Level ga Majalisar Dattawa, kamar yadda muka sanar ‘yan sa’o’i...
Bayan kimanin tsawon kwanaki 50 a Ofishi ga shugabancin kasa a karo ta biyu, Shugaban kasa Muhammadu Buhari a karshe ya mikar da jerin sunayen ministocin...
Kungiyar Cigaban Harkokin Musulunci ta Najeriya (IMN) da aka fi sani da Shi’a ta musanta kashe Usman Umar, Mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda (DCP) da ke lura...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 23 ga Watan Yuli, 2019 1. Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Bayyana Abinda ke Dakatar Da Sabuwar...
A yau Litini, 22 ga watan Yuli 2019, ‘yan kungiyar ci gaban musuluncin Najeriya da aka fi sani da ‘yan shi’a sun fada a hannun jami’an...
Kamfanin Yada Fina-finan Hausa na sanar da fitar da sabuwar shiri mai liki ‘GARBA MAI WALDA’ Takaitacen Fim din: Garba Mai Walda labarin wani Magidanci ne...
Naija News Hausa ta karbi rahoton mutuwar Maryam Ahmad Gumi, diyar sanane da babban Masanin Qur’ani da karatun Islam, Sheikh Gumi, a yau Litini, 22 ga...