Gwamnatin Jihar Zamfara ta dakatar da Sarkin Maru, Alhaji Abubakar CIKA Ibrahim da wakilin kauyan Kanoma, Alhaji Ahmed Lawal da zargin hada hannun da ‘yan ta’adda...
An harbe mutane biyu a wata farmaki da ya tashi a yayin da tulin mutane ke wata zanga-zanga a shiyar Gurin, a karamar hukumar Fufore ta...
Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Mista Orji Kalu, ya gabatar da cewa zai fita tseren takaran kujerar mataimakin shugaban Sanatocin Najeriya ko ta yaya. “Kowace mataki Jam’iyyar...
Jami’an tsaron ‘Yan Sandan Bauchi a yau Alhamis, 6 ga watan Yuni 2019 sun kame mutane 55 da ake zargi da kasancewa a fadar da aka...
Hidimar Durbar ta Hawan Daushe da aka yi a Jihar Kano ya karshe da Farmaki a yayin da aka kashe mutum guda a ranar Sallar Eid-El...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa mahara da bindiga sun kashe akalla mutane 16 a ranar Salla, a yankin Bakoma ta karamar hukumar Maru...
Wani sananne da Shahararran dan hadin fim a Najeriya mai suna Ernest Obi ya rabar da wata bidiyo a layin yanar gizon nishadi da barin kowa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 6 ga Watan Yuni, 2019 1. Shugaban Kasar Ghana ya ziyarci Buhari A ranar Laraba 5...
Hukumar Tsaro Civil Defence Corps (NSCDC) da ke a Jihar Borno, a ranar Laraba 5 ga watan Yuni ta sanar da kame wani mutumi mai suna...
Naija News Hausa ta samu tabbaci da sanar da cewa za a fara haska sabbin Fina-Finan Hausa a shafin Northflix. Ka tuna da cewa akwai shafin...