Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 29 ga Watan Mayu, 2019 1. Ranar Rantsar da Shugaba Muhammadu Buhari a karo ta biyu...
A yau Talata, 28 ga watan Mayu 2019, Kotun Majistire ta Jihar Kano ta bayar da umarnin a kame wasu mutane uku hade da Mannir Sanusi,...
A yau Talata, 28 ga watan Mayu, shugaba Muhammadu Buhari na ganawa da manyan shugabannan hukumomin tsaron Najeriya a birnin Abuja. Naija News Hausa ta fahimta...
Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Najeriya ta Jihar Filato ta sanar da wata farmaki da ya tashi tsakanin mazaunan shiyar Dutse Uku da Angwan Damisa, ta...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa an sace wasu mutane uku a sabuwar harin mahara da makami a shiyar kauyan Dan-Ali da ke a karamar...
‘Yan sa’o’i kadan ga ranar 29 ga watan Mayu da za a rantsar da shugaban Muhammadu Buhari da zama shugaban Najeriya a karo ta biyu, jam’iyyar...
Rukunin ‘Yan Sandan Najeriya ta Jihar Sokoto ta kama wani Malam Murtala Mode, malamin makarantar Almajirai a garin Arkillan Magaji na jihar Sokoto da zargin cewa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 28 ga Watan Mayu, 2019 1. Gwamnatin Tarayya ta gabatar da ranar 29 ga Mayu a...
Naija News Hausa ta karbi rahoto cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci Jihar Gombe a yau Litini don wata hidimar kadamarwa a jagorancin Ibrahim Dankwambo, Gwamnan...
”Yan Kwanaki kadan ga hidimar rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasan Najeriya a karo ta biyu, a yau 27 ga watan Mayu 2019,...