Bayan jayayya da jita-jita hade da barazanar Ma’aikatan kasa game da kankanin albashi na naira dubu 30,000 da gidan Majalisai suka gabatar a baya, kamar yadda...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda wata ‘yar Makarantan Jami’a ta Jihar Kogi ta kashe kan ta da shan Gamale. Yarinyar mai suna, Rebecca Michael...
Hukumar Jami’an tsaron ‘yan Sandan Jihar Jigawa sun gabatar a ranar Alhamis da cewa wasu barayi sun kashe mutum guda da kuma yiwa wasu mugun raunuka...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 19 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Buhari Rattaba hannu ga dokar biyar Kankanin Albashin Ma’aikata...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da cewa wasu ‘yan Makarantan Kwalejin ‘Sokoto State College of Education’ hade da wasu mutane biyar sun rasa rayukan su...
Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Neja ta gabatar da cewa zasu watsar da Jami’an tsaron hukumar su guda 1,350 a yankunan da ke a Jihar Neja don...
Rukunin Sojojin Saman Najeriya sun yi sabuwar ganawar wuta da ‘yan ta’adda a Jihar Zamfara Naija News Hausa ta samu rahoto ne da cewa sojojin sun...
Hukumar ‘yan sandan Jihar Kano sun sanar da kame wata Macce da ta dauki matakin sa guba cikin abincin mijin ta. Matar da ke da tsawon...
Farfesa Attahiru Jega, Tsohon Shugaban Hukumar Gudanar da Hidimar Zaben Kasar Najeriya (INEC), ya gabatar da wata zargi akan Lektarorin Manyar Makarantar Jami’ar Kasa. “Yan Siyasa...
Ada idan ka ga Macce da Hijabi ka san da cewa lallai Musuluma ce ta kwarai kuma macce ce mai tarbi’a, amma a yau da kuma...