A yau Laraba, 17 ga watan Afrilu 2019, shugaba Muhammadu Buhari na ganawa da Kungiyar Manyan Tarayyar kasa (FEC) a nan fadar shugaban kasa ta Abuja,...
‘Yan Zanga-Zanga sun yi wa wani Sojan Najeriya mugun duuka a yayin da yake kokarin ‘kare su daga kashe wani direban babban mota da bugu. Naija...
Aurar da karamar ‘ya macce ko kuma auren matashi mai kankanin shekaru a Arewacin kasar mu ta Najeriya bai zama sabon zance ba. Musanman ma akan...
Naija News Hausa ta gano da wata rahoto da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotu Koli ta Jihar...
Hukumar Kwastam ta kasar Najeriya, NCS ta gabatar da fitar da Fom ga masu neman aiki ga hukumar a shekara ta 2019. Naija News Hausa ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 17 ga Watan Afrilu, 2019 1. Kotu ta umurci Hukumar DSS ta bayyanar da Sambo Dasuki...
Bayan ‘yan kwanaki kadan da ma’aikata ke kukan cewa ba a biya su albashin watan Maris ba, a halin yanzu mun sami tabbaci a Naija News...
Hukumar ‘yan sandan Jihar Kano ta gabatar da mutuwar wasu mutane biyu da Jirgin Kasa ta take a yau. Naija News Hausa ta gane da hakan...
Mun Ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa mun gano da wata takardan karan Kotu da Ali Nuhu ya gabatar a kotun kara game...
Hukumar Gudanar da Zaben Jihar Zamfara (ZASIEC) ta gabatar da ranar da zasu kadamar da zaben Kansilolin Jihar Zamfara. Shugaban Hukumar Zaben Jihar Zamfara, Alhaji Garba Muhammad...