Jihar Nasarawa ta fuskanci wata sabuwar hari daga ‘yan hari da makami, inda aka kashe kimanin mutane 16 a wajen zanan suna. Gidan yada labaran mu...
A ranar Lahadi, 14 ga watan Afrilu da ta gabata, wani dan shekara goma shabiyu (12) a Jihar Kogi ya sha maganin kashe kwari da aka...
Rundunar Sojojin Najeriya da ta Kamaru sun yi nasara da kashe ‘yan ta’addan Boko Haram 27 a wata ganawar wuta. Naija News ta samu tabbacin hakan...
Kakakin Yada yawun Kungiyar Manyan Masu fadi a Ji ta Arewancin kasar Najeriya (Northern Elders Forum, NEF), Ango Abdullahi ya yafa yawu da bayyana kasawar shugabancin...
Kimanin Mutane Goma shabiyu suka kone kurmus da wuta a wata gobarar wuta da ya faru a Jihar Gombe. Hakan ya faru ne bayan wata gobarar...
Naija News Hausa ta gane da wata gobarar wuta da ya kone Shaguna Shidda (6) a Birnin Kebbi ranar Jumma’a da ta gabata. Bisa bincike da...
Hukumar Jami’an ‘yan Sandan Jihar Benue ta gabatar da yadda ‘yan ta’adda suka sace Orkuma Amaabai, yaron wnai Jigon Jam’iyyar PDP a Jihar Benue, dan Sarki...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan matan Boko Haram biyu sun fashe da Bam a yayin da suke kokarin isa wata shiyya...
A yau Alhamis, 12 ga watan Afrilu 2019, Shugabancin Gidan Majalisar Tarayyar kasar Najeriya ta bayyana kasafin kudin gidan Majalisar ta shekarar 2019. Naija News Hausa...
Shahararrun Manya daga cikin ‘yan fim na Kannywood biyu sun shiga kafar wando guda Naija News Hausa ta gano da wata bidiyon da ya bayyana da...