Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna, ta gabatar a ranar Lahadi da ta gabata da cewa sun yi nasara da kashe ‘yan hari da makami biyu daga...
Gwamnan Jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo yayi rantsuwa da cewa ba zai yi murabus da Jam’iyyar dimokradiyya, PDP ba. “Lallai an ci amanar Jam’iyyar PDP a zaben...
Kimanin mutane biyar suka rasa rayukan su a wata sabuwar harin ‘yan kunan bakin wake da aka yi a Maiduguri ta Jihar Borno a karshen makon...
A karshe makon da ta gabata, rundunar Sojojin sama ta Najeriya sun gabatar da rasa daya daga cikin masu tuka jirgin saman rundunar. An bayyana da...
Uban Leah Sharibu, daya daga cikin yaran makarantar Dapchi da ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace a baya, ya kamu da ciwon bugun jini. Naija News...
Wata Motar Tirela da ke dauke da ‘Ya’yan itãcen marmari da kayan lambu ya Kihe da raunana mutane hade da Macce mai ciki a garin Minna,...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Jordan tare da wasu Manyan shugabannan kasar Najeriya bisa wata...
A yau Jumma’a, 5 ga watan Afrilu, Hukumar Yaki da Gobarar Wuta ta Jihar Kano sun gabatar da cewa gobarar wuta ya kone shaguna takwas a...
Hukumar Jami’an tsaron Jihar Jigawa sun gabatar da wani matashi da ya nutsa a ruwa a kauyan Shaiskawa da ke a karamar hukumar Kazaure. “Dan shekara...
Wasu barayi biyu sun fada ga hannun matasa a Jihar Benue An gabatar da cewa wasu matasa da ke a karamar hukumar Akerior Ushongo ta Jihar...