Connect with us

Uncategorized

WAEC: An daga rufewar rajistan Jarabawan WAEC zuwa gaba

 

Jami’an Gudanar da Jarabawa ta Makarantan Sakandiri na Africa (WASSCE) ta daga ranar rufe fam na rajistan jarabawan zuwa ranar 11 ga watan Janairu, a shekara ta 2019.

Hukumar ta sanar da wannan ne a yanan gizon nishadi ta Twitter;
Sanarwar na kamar haka, a turance
Advertisement
close button