So kan sa mutum ya Kara Aure - Saddiq Sani Saddik | Naija News Hausa
Haɗa tare da mu

Labaran Nishadi

So kan sa mutum ya Kara Aure – Saddiq Sani Saddik

Published

Ko da kana cikin zaman lafiya ne da iyalin ka, so kan sa ka ji marmarin kara aure.

Wannan shine fadin shahararen Jigo a Kannywood, Saddik Sani a yau.

Kalli yadda ya wallafa kalmomin a cikin wannan bidiyon;

Wata kyakyawa mai suna Halima, ta mayar da martani a kan hakan;

Karanta wannan kuma; Dakta Zainab Shinkafi, Matan Gwamnan Jihar Kebbi ta bayar da Miliyan 2 don magance ciwon Kanser

 
Kuna iya aika Naija News ta hanyar amfani da maɓallin rabar mu. Aika duk labarai da sake bugawa zuwa [email protected].