Labaran Najeriya
Kalla: Bello Mohammed Bello ya hada wa shugaba Buhari wata bidiyo
Kalli wannan bidiyo da aka tsarafa wa shugaba Muhammadu Buhari don nuna masa goyon baya ga zaben 2019.
Mun ruwaito a baya da cewa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osibanjo, ya shawarci ‘yan Najeriya da su sake zaben shugaba Muhammadu Buhari ga zaben 2019 don samar da ayuka kyakyawan ayuka a kasar kamar yadda ya ke yi.
“Shugaba Muhammadu Buhari zai samar da aiki da daman idan har an sake zaben sa ga shugabancin kasar Najeriya” inji Osinbajo.
Kalli bidiyon, kamar yadda aka aika a yanar gizon nishadarwa ta twitter;
8 Fingers in the AIR! Dedicated to @MBuhari @ProfOsinbajo @aishambuhari @APCNigeria
Not really a rapper, just testing the mic. #NigeriaDecides2019 #voba pic.twitter.com/WCoQdTaCqL— BELLO MOHAMMED BELLO (@GeneralBMB) February 20, 2019