Uncategorized
Kannywood: Barka da Ranar Haifuwar, Ali Nuhu
Shahararran dan shirin fim na Kannywood, Ambassador Ali Nuhu, ya kai ga kara hawar shekaru.
Naija News Hausa ta gane da cewa Ali Nuhu ya daya daga cikin manyan shahararrun ‘yan shirin wasan fim na Hausa a kasar Najeriya. Ba a Kannywood kawai ba amma har ma ga Nollywood.
Naija News Hausa a Yau ta taya Ambassada na @GloNG, Jigon Kannywood murna da kai ga ganin ranar haifuwa cikin kuzari da isasshan lafiyar jiki. Alla ya kara hikima da tsawon shekaru.
Kalli yadda masoya ke ta aika ta su gaisuwar a shafin twitter;
#AliNuhuAt45 #HappyBirthdayAliNuhu pic.twitter.com/QMLNw9tHFh
— Ali Nuhu Fans Club (@Ali_Nuhu_Fans) March 15, 2019
https://twitter.com/Bellokingkhan/status/1106493763919192064
A madadin daukacin masoyanka na fadin duniya, Ni Abdulazeez Namadi dake Kula da wannan dandali ina tayaka murnar cika shekaru 45 a duniya. pic.twitter.com/q21Mg2wGyI
— Ali Nuhu Fans Club (@Ali_Nuhu_Fans) March 14, 2019