Uncategorized
El-Rufai ya sanya Mutane biyu ga manyan Makamai a jihar Kaduna
0:00 / 0:00
Gwamnan Jihar Kodi, Gwamna Nasir El-Rufai ya sanya Shizzer Bada a matsayin sabon janar mai kula da al’amarin kashe kashen kudade a jihar.
Har ila yau, Gwamnan ya nada Dokta Zaid Abubakar, a matsayin Babban Ciyaman na Ofishin Harkokin Kasuwanci ta Jihar da kuma sanya Altine Jibrin, a matsayin Darakta Janar na Hukumar Bayar da Bayanai ta Jihar.
A wata sanarwa da gwamnati ta fitar a Kaduna a ranar Alhamis da ta gabata, ya bayyana da cewa sabin nadin ya kumshi mai bada shawarwari na musamman ga Gwamna, da kuma cewa za a rantsar da su a ranar Jumma’a.
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa El-Rufai ya bada sunan Mutane 11 ga Majalisar Jihar Kaduna don tabbatar da su a zaman Ministoci.
© 2025 Naija News, a division of Polance Media Inc.