Connect with us

Labaran Najeriya

Katsinawa ga taku! Kalli Rawan ‘Yan Katsina da baka san da shi ba

Published

on

at

Naija News Hausa ta ci karo da Ire-iren rawan Katsinawa a wajen bukukuwa

Kamar yadda take tun farkon zamani, kowace yanki a duniya, kasa da bisashe, kowa na da yadda suke taka rawarsu, musanman wajen hidimar gargajiya ko nuna Al’ada.

A hakan, ba a bar Katsinawa a baya ba, a yayin da aka gane su da wata takin rawa da ake kira da ‘Rawar Tambola.’

Kalli jerin Ire-Iren rawar a kasa;

https://twitter.com/i/status/1154347311620939776

Naija News Hausa ta tuna da cewa shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari mutumin Daura ne a jihar Katsina.

Kalli wasu Salon Rawar a kasa:

https://twitter.com/i/status/1154442978414350336

KARANTA WANNAN KUMA; Ambaliyar Ruwa ya tafi da Dan Sanda, Soja da wasu mazauna a Zamfara