Uncategorized
So kan sa mutum ya Kara Aure – Saddiq Sani Saddik

Ko da kana cikin zaman lafiya ne da iyalin ka, so kan sa ka ji marmarin kara aure.
Wannan shine fadin shahararen Jigo a Kannywood, Saddik Sani a yau.
Kalli yadda ya wallafa kalmomin a cikin wannan bidiyon;
Wata kyakyawa mai suna Halima, ta mayar da martani a kan hakan;
Wannan Gaskiya ne, Allah ya bada zama lafiya.
— Halima Abdullahi (@jallaba85) February 14, 2019
Karanta wannan kuma; Dakta Zainab Shinkafi, Matan Gwamnan Jihar Kebbi ta bayar da Miliyan 2 don magance ciwon Kanser