Labaran Najeriya
Zaben2019: Ga yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zaben shugaban kasa
A karshe, hukumar gudanar da hidimar zaben kasa ta sanar da sakamakon kuri’ar zaben shugaban kasa
Bayan gwagwarmaya da jaye-jaye, hukumar INEC ta kai ga karshe sanar da sakamakon rahoton zaben shugaban kasar Najeriya. Rahoto ta bayar kamar yadda hukumar ta sanar da cewa dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC, shugaba Muhammadu Buhari ne ya lashe tseren takaran shugaban kasa ta shekarar 2019.
Kalla a kasa cikakken rahoton sakamakon zaben kowace jiha, da kuma;
Zaben Shugaban Kasa |
Jihohi | Jam’iyya | Jam’iyya |
Jihohi | Jiha | Jam’iyyar APC | Jam’iyyar PDP |
Jihar Ekiti | EKITI | 219,231 | 154,032 |
Jihar Ondo | ONDO | 241,769 | 275,901 |
Jihar Gombe | GOMBE | 402,961 | 138,484 |
Jihar Osun | OSUN | 347,634 | 337,377 |
Jihar Kwara | KWARA | 308,984 | 138,184 |
Jihar Nasarawa | NASARAWA | 289,903 | 283,847 |
Jihar Oyo | OYO | 365,229 | 366,690 |
Jihar Benue | BENUE | 347,668 | 355,255 |
Jihar Adamawa | ADAMAWA | 378,076 | 410,266 |
Jihar Kaduna | KADUNA | 993,445 | 649,612 |
Jihar Imo | IMO | 140,463 | 334,923 |
Jihar Plateau | PLATEAU | 468,555 | 548,665 |
Jihar Yobe | YOBE | 497,914 | 50,763 |
Jihar Enugu | ENUGU | 54,423 | 355,553 |
Jihar Lagos | LAGOS | 580,825 | 448,015 |
Jihar Kogi | KOGI | 285,894 | 218,207 |
Jihar Anambra | ANAMBRA | 33,298 | 524,738 |
Birnin tarayya – FCT | FCT | 152,224 | 259,997 |
Jihar Ebonyi | EBONYI | 90,726 | 258,573 |
Jihar Ogun | OGUN | 281,762 | 194,655 |
Jihar Jigawa | JIGAWA | 794,738 | 289,895 |
Jihar Abia | ABIA | 85,058 | 219,698 |
Jihar Niger | NIGER | 612,371 | 218,052 |
Jihar Edo | EDO | 267,842 | 275,691 |
Jihar Bauchi | BAUCHI | 798,428 | 209,313 |
Jihar Kano | KANO | 1,464,768 | 391,593 |
Jihar Katsina | KATSINA | 1,232,133 | 308,056 |
Jihar Taraba | TARABA | 324,906 | 374,743 |
Jihar Cross River | CROSS RIVER | 117,302 | 295,737 |
Jihar Akwa Ibom | AKWA IBOM | 175,429 | 395,832 |
Jihar Borno | BORNO | 836,496 | 71,788 |
Jihar Delta | DELTA | 221,292 | 594,068 |
Jihar Bayelsa | BAYELSA | 118,821 | 197,933 |
Jihar Sokoto | SOKOTO | 490,333 | 361,604 |
Jihar Kebbi | KEBBI | 581,552 | 154,282 |
Jihar Zamfara | ZAMFARA | 438,682 | 125,423 |
Jihar Rivers | RIVERS | 150,710 | 473,971 |
JIMLA | 15,191,847 | 11,262,978 |
Rahoton ya bayar da cewa shugaba Muhammadu Buhari na Jam’iyyar APC ya samu jimlar kuri’u = 15,191,847
Shi kuma Alhaji Atiku Abubakar, dan takaran Jam’iyyar PDP na da kuri’u = 11,262,978
A Karshe bayan bambanta sakamakon, an gane da cewa shugaba Muhammadu ya lashe tseren zaben ne da kuri’u =
= 3,928,869 fiye da Atiku Abubakar.
Hukumar INEC kuma ta gabatar da Buhari a matsayin sabon shugaban kasa na Najeriya ga zaben shekarar 2019. Wannan itace karshe zaben shugaban kasa ta bana.
Zamu sanar da kowace labari da ta biyo baya a wannan shafin, www.hausa.naijanews.com