Uncategorized
Kalli sakamakon zaben Kujerar Gwamnan Jihar Kaduna, Yadda El-Rufai ya lashe zaben 2019
Ga sakamakon rahoton zaben kujerar gwamna ta Jihar Kaduna a kasa tsakanin Jam’iyyar APC da Jam’iyyar PDP a zaben ranar Asabar 9 ga watan Maris da aka yi a Jihar.
Bayan jayayya da gwagwarmaya wajen jefa kuri’a da kuma kirgan, har ma ga gabatar da sakamakon zaben Jihar, a karshe dai hukumar gudanar da zaben kasa (INEC), sun kai ga bayyana sakamakon zaben gwamnoni ta Jihar Kaduna.
Ga sakamakon Kananan hukumomin Jihar a kasa kamar yadda aka bayar:
1. KAURA
APC – 8, 342
PDP – 38, 764
2. MAKARFI
APC – 34, 956
PDP – 22, 301
3. JABA
APC – 6, 298
PDP – 22, 976
4. KUDAN
APC – 28, 624
PDP – 22, 022
5. IKARA
APC – 41, 969
PDP – 22, 553
6. KUBAU
APC – 67, 182
PDP – 17, 074
7. KAJURU
APC – 10, 229
PDP – 34, 658
8. GIWA
APC – 51, 455
PDP – 19, 834
9. KAURU
APC – 34, 844
PDP – 31, 928
10. KACHIA
APC – 30, 812
PDP – 51,780
11. SOBA
APC – 55, 046
PDP – 25, 440
12. ZANGON KATAF
APC – 13, 448
PDP – 87, 546
13. SANGA
APC – 20, 806
PDP – 21, 226
14. AREWACIN KADUNA
APC – 97, 243
PDP – 27, 665
15. BIRNIN GWARI
APC – 32, 292
PDP – 16, 901
16. CHIKUN
APC – 24, 262
PDP – 86, 261
17. SABON GARI
APC – 57, 655
PDP – 25, 519
18. LERE LG
APC – 71, 056
PDP – 45, 215
19. JEMA’A
APC – 21, 265
PDP – 63, 129
20. KAGARKO
APC – 21, 982
PDP – 26, 643
21. KADUNA SOUTH
APC – 102, 035
PDP – 37, 948
22. IGABI
APC – 102, 612
PDP – 31, 429
23. ZARIA
APC – 111, 014
PDP – 35, 356
Wannan sakamakon, Kamar yadda aka gabatar ya nuna da cewa cikin kananan hukumomi 23 da ke a Jihar Kaduna, Gwamna Nasir El-Rufai ya lashe zabe a kananan hukumomi 14, dan adawan sa, Isa Ashiru na da hukumomi 9.
A Karshe Naija News Hausa ta samu gane da cewa Nasir El-Rufai ya lashe zaben Jihar Kaduna da kuri 1,045,427. Shi kuma Ashiru na da kuri’u 814,168.
Sakamakon ya nuna da cewa Nasir El-Rufai ya lashe kujerar da kuri’u 213,259 fiye da Ashiru, dan takaran kujerar gwamnan daga jam’iyyar PDP.