Uncategorized
Bidiyo: Kalli yadda Sarkin Kano ya nada wani dan China a matsayin Wakili

Mai Martaba, Sarki Muhammad Sanusi II, Sarkin Kano ya nada wani dan Chana a matsayin wakilin ‘yan Chana da ke a Jihar.
Naija News Hausa ta gano da wannan ne a wata sanarwa, inda aka nuno wani masana’anci dan China mai suna ‘Mike Zhang’ sanye da rawani akan shi.
Kalli bidiyon a kasa;
Kalla wannan: Kannywood: Jerin Manyan Masu Kudi a fagen shirin Fim na Hausa