Uncategorized
APC/PDP: Kalli Tsarin Gwamnoni 29 da ake Rantsarwa a Yau a Jihohin Kasar Najeriya
![](https://hausa.naijanews.com/wp-content/uploads/2019/05/Governors-Elect.jpg)
Naija News ta fahimta da cewa Gwamnonin Goma shabiyu (12) ne za a rantsar a karo ta daya a kujerar shugabanci, Sauran Gwamnonin Goma Shabakwai (17) za a rantsar da su a karo ta biyu, a yayin da sakamakon zaben 2019 ya bayyana su da nasara a tseren zaben.
Haka kazalika Naija News Hausa ta kula da cewa ‘yan takaran kujerar Gwamna daga Jam’iyyar shugabanci (APC) da Jam’iyyar Adawa (PDP) ne kawai suka lashe zaben Gwamnonin Jiha a cikin Jam’iyu kimanin 90 da ake da shi a kasar da suka fita tseren takara a hidimar zaben 2019.
Ga Tsarin Gwamnoni da zasu shiga Jagorancin Jiha a karo ta farko;
Suna Jam’iyya Jiha
- Umaru Fintiri PDP Adamawa
- Farfesa Babagana Zulum APC Borno
- Bala Mohammed PDP Bauchi
- Inuwa Yahaya APC Gombe
- Emeka Ihedioha PDP Imo
- Babajide Sanwo-Olu APC Legas
- Dapo Abiodun APC Ogun
- Seyi Makinde PDP Oyo
- Abdulrazaq AbdulRahman APC Kwara
- Engr. Abdullahi Sule APC Nasarawa
- Mai-Mala Buni APC Yobe
- Bello Mutawalle PDP Zamfara
Tsohin Gwamnoni da zasu koma kan Jagorancin Jiha a karo ta biyu;
- Okezie Ikpeazu PDP Abia
- David Umahi PDP Ebonyi
- Ifeanyi Ugwuanyi PDP Enugu
- Udom Emmanuel PDP Akwa Ibom
- Ben Ayade PDP Cross River
- Ifeanyi Okowa PDP Delta
- Nyesom Wike PDP Rivers
- Samuel Ortom PDP Benue
- Simon Lalong APC Plateau
- Abubakar Bello APC Niger
- Darius Ishaku PDP Taraba
- Nasir el-Rufai APC Kaduna
- Abdullahi Umar Ganduje APC Kano
- Aminu Masari APC Katsina
- Abubakar Bagudu APC Kebbi
- Mohammed Badaru Abubakar APC Jigawa
- Aminu Tambuwal PDP Sokoto
Wanna lissafi da tsari ya nuna da cewa Jam’iyyar PDP na da Gwamnoni Goma Shabiyar (15), Jam’iyyar APC kuma na da Gwamnoni 14 a jimillar Gwamnoni 29 da aka zaba a hidimar zaben 2019 da aka kamala a baya.
KARANTA WANNAN KUMA; An kama wani Malamin Makarantar Almajirai da laifin yin Jima’i da Daliban sa a Jihar Sokoto.