Uncategorized
Kannywood: Kotu ta yanke hukunci kan Rigimar Hadiza Gabon da Amina Amal
Naija News ta ruwaito a baya da cewa Shahararriyar ‘yar shirin fim na Hausa, Amina Amal ta wallafa kara ga Kotun Koli ta Jihar Kano, a kan fadan ta da Hadiza Aliyu Gabon.
Kalli sanarwan Karar kasa;
Tofa GAMU A KOTU: Amina Amal tace MILIYAN 50 Hadiza Gabon zata biya ta diyyahttps://t.co/H4iJBwuYPX pic.twitter.com/FeGg83KOjc
— kannywood Empire (@KannywoodEmp) April 16, 2019
Naija News Hausa ta kuma kula da cewa kamfanin ‘yan shirin fim na Hausa a Kano, wanda aka fi sani da Kannywood ya kusa da rabuwa sakamakon rikice-rikice da ya afku tsakanin manya a kungiyar, kamar su Ali Nuhu, Adam A. Zango, Naburaska, Hadiza Gabon da dai sauransu.
Sabuwar rahoto da ke isa ga wannan kamfanin dilancin labarai ta mu, Naija News Hausa, na bayyana da cewa kotu ta yanke hukunci kan rikici da ke tsakanin Hadiza Gabon da Amina Amal.
Tabbacin rahoton ya fito ne daga majiyar Youtube ta Kannywood, watau ‘Kannywood Emp’.
Ga rahoton a kasa cikin Faifain bidiyon da aka rabas;