Naija News Hausa ta ruwaito da sanar da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu ga takardan dokar ‘Ba bambanci ga raggagu’ a kasar nan. Dokar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...
Mumunar cutar da ake ce da ita ‘Lassa Fever’ ya dauke rayukan mutane biyar a Jihar Jos a ranar Lahadi 28 ga Watan Janairu da ta gabata....
‘Yan Hari da bindiga sun kai wata sabuwa hari a Jihar Nasarawa Kimanin mutane Ukku suka rasa rayukan su a Jihar Nasarawa sakamakon wata sabuwar hari...
Anyi wata muguwar hadari a Jihar Kano inda motoci biyu suka hade da juna harma mutum guda ya mutu, ya bar wasu kuwa da raunuka. Hukumar...
Mun sami tabbatacen rahoto a Naija News da cewa Rundunar Sojojin Najeriya, Operation Lafiya Dole sun rinjayi ‘yan ta’addan Boko Haram da ke a yankin Konduga,...
Duk da irin zafin hari da ‘yan ta’ddan Boko Haram ke aikawa rundunar sojojin Najeriya da Jihohin kasar, na gano wata bidiyo inda motar yakin rundunar...
Jam’iyyarn PDP sun zargi shugaba Muhammadu Buhari da kasawa ga iya mulkin kasar Najeriya A hidimar yakin neman zabe da Jam’iyyar PDP ta yi a Filin...
Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu ga dokar ‘Rashin nuna banbanci ga raggagu’ Shugaban ya bayyana wannan ne ta wata gabatarwa da Mai kulawa da hidimar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a 24 ga Watan Janairu, 2019 1. Kotun kara ta sanya Donald Duke a matsayin dan...