Mambobin Kungiyar Matasa da ke Bautar Kasa (NYSC) za su ji daɗin sabon mafi karancin albashi na N30,000, in ji Ministan matasa da wasanni, Sunday Dare....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 24 ga Watan Oktoba, 2019 1. FEC ta Bai wa Ministan Kudi kwanan wata Don aiwatar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 22 ga Watan Oktoba, 2019 1. #RevolutionNow: Kotu ta rage Kudin Belin Sowore zuwa Naira miliyan...
Naija News Hausa ta karbi rahoton cewa ‘Yan kungiyar Islamic State West Africa County (ISWAP) sun kashe a kalla sojojin Najeriya hudu da wani mayaki a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 21 ga Watan Oktoba, 2019 1. Shugaba Buhari Ya Bar Najeriya Zuwa kasar Rasha Shugaban kasa...
Kasar China ta Kira wa Najeriya sabbin Jiragen Kasa da ya dace da Hanyar Jirgin Saman Najeriya Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, a halin yanzu yana a...
Wakilan Harkar Musulunci a Najeriya (IMN), wadanda aka fi sani da ‘Yan Shi’a sun bayyana shirye-shiryen fara taron shekara da shekara da suka saba yi ta...
A yayin kokarin yawaita hanyar shigar da kudade a kasa, Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fito da sabon tsarin sa biyan haraji kan kayan lemu iri-iri da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 18 ga Watan Oktoba, 2019 1. Kungiyar Kwadago ta kai ga Yarjejeniyar da Gwamnatin Tarayya kan...
Naija News Hausa ta fahimta bisa rahoton Mai magana da yawun ofishin, Suleiman Haruna, da cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin mataimakan musanman shidda...