Rahoton da ta isa ga Naija News Hausa a yanzun nan na bayyana da cewa an kashe ‘yan kungiyar ci gaban hidimar adinin musulunci a Najeriya...
Bayan ganin irin mumunar harin ta’addancin da ‘yan Najeriya suka fuskanta a kasar South Afirka, Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Harkokin Waje, Geoffrey Onyeama, ya...
PDP Ta Mayar da Martani Bayan Lai Mohammed Ya Roki ‘Yan Najeriya da suyi wa Shugaba Buhari Hakuri Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi kira...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 10 ga Watan Satunba, 2019 1. Xenophobia: Cikakkun Labaran Rahoton Wakilan Musamman ga Shugaba Buhari a...
Wata yarinya ‘yar shekara goma sha bakwai (17) da haihuwa wacce aka bayyana da suna Aisha mai zama a yankin Albarkawa a cikin garin Gusau ta...
Kungiyar Ci Gaban Harkan Musulunci ta Najeriya ta Kaurace wa Hukuncin Kotu Duk da sammaci da Kotun Najeriya ta gabatar, Kungiyar Ci gaban Harkar Musulunci a...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 9 ga Watan Satunba, 2019 1. Buhari Zai Ziyarci Shugaban South Africa, Ramaphosa Fadar Shugabancin kasa...
‘Yan ta’addar Boko Haram a daren ranar Alhamis da ta gabata, sun kai hari kan ayarin motocin gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, a yayin da yake...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 6 ga Watan Satunba, 2019 1. Sanusi, Fayemi, El-Rufai sun yi Liyafa a South Afirka a...
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya nuna bacin rai da takaici da abin da ke afkuwa a kasar South Africa. Jonathan ya kuwa...