Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 17 ga Watan Mayu, 2019 1. Hukumar INEC ta daga ranar zaben Gwamna ta Jihar Kogi...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayar da kyautar kudi Naira Miliyan Goma Shabiyu (N12 million), Miliyan Shidda ga Zainab Aliyu, Miliyan Shidda kuma ga Ibrahim...
Naija News Hausa, bisa wata rahoto da aka aika a yau Laraba, 15 ga watan Mayu, an bayyana da cewa Kotun Koli ta Kano ta sanar...
Masu Nadin Sarauta ta Jihar Kano sun yi kira da kalubalantar Gwamnan Jihar Kano da Majalisar Wakilan Jihar, akan matakin da suka dauka na kara kujerar...
A ranar Lahadi da ta wuce, Gwamna Abdullahi Ganduje, Gwamnan Jihar Kano, ya mika Alkibba da Sandar Shugabanci ga sabbin Sarakai hudu da ya nada a...
Gwamnan Jihar Kano, Gwamna Abdullahi Ganduje ya bayyana dalilin da ya sa ya kara kujerar Sarauta 4 a Jihar Kano. Naija News Hausa na da sanin...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya gabatar da kara Kujerar Sarauta Biyar (5) a Jihar Kano....
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ba da izinin amincewa da kudurin da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dauka a kan rabar da kujerar martaba na...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 7 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaban Hukumar UNGA ta ziyarci kasar Najeriya Shugaban Majalisar Dinkin...
Jam’iyyar APC ta Jihar Kano sun gabatar da ranar Laraba da ta gabata da cewa suna a shirye don kare nasarar Abdullahi Ganduje, da dan takaran...