Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya baiwa mai martaba Sarkin Kano, Sanusi Lamido, kwana biyu don karba ko kin amincewa da nadin nasa. Naija News ta...
‘Yan Najeriya sun tafi shafin yanar gizo na Twitter don neman tsige Shugaba Muhammadu Buhari. Kamfanin dillancin labarai na Naija News ya bayar da rahoton cewa,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 20 ga Watan Disamba, 2019 1. Yan Najeriya Sun Nemi A Tsige Shugaba Buhari ‘Yan Najeriya...
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta ayyana ranar 25 ga Disamba, 26th da Janairu 1, 2020 a matsayin ranar hutun jama’a don Kirsimeti, Ranar Dambe da kuma...
Tsohon Mataimakin Shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya taya tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki murnar cika shekara 57 da haihuwa. Atiku wanda ya yi amfani...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 19 ga Watan Disamba, 2019 1. An Tsige Shugaba Donald Trump Majalisar Wakilan Amurka ta gurfanar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Talata, 17 ga watan Disamba 2019, ya sanya hannu kan kasafin kudin shekarar 2020 a cikin doka. Naija News ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 18 ga Watan Disamba, 2019 1. Shugaba Buhari ya Sanya Hannu a kan Kasafin Kudi na...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya cika shekara 77 a yau Talata, 17 ga watan Disamba 2019, ya ba da sanarwar cewa ba zai fifita ko...
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta aika wa mijinta da sakon taya shi murnar cikar sa shekaru 77 da haihuwa. A yau Talata, 17 ga watan...