”Yan Kwanaki kadan ga hidimar rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a matsayin shugaban kasan Najeriya a karo ta biyu, a yau 27 ga watan Mayu 2019,...
A yau Litini, 27 ga watan Mayu, Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu ga takardan dokan kasafin kudin Najeriya naira Tiriliyan N8.91 na shekarar 2019, a...
Mun sanar a shafin labarai da safiyar yau a Naija News Hausa cewa Mahara da Bindiga sun saki Salisu Mu’azu da mutane biyu da aka sace...
Shahararran Mai Hadin Fim a Kannywood, Salisu Muazu, tare da wasu mutane biyu sun samu yancin ransu daga hannun ‘yan hari da makami bayan rana biyu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 25 ga Watan Mayu, 2019 1. Aisha Buhari ta kalubalanci Gwamnatin Najeriya da kashe dala Miliyan...
A yau Jumma’a, 24 ga Watan Mayu 2019, Kotun Koli ta birnin Abuja ta gabatar da tsige dan takaran kujerar Gwamnan Jihar Zamfara daga Jam’iyyar APC...
A ranar Alhamis da ta gabata, Majalisar Dinkin Duniya a jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta sanya da tabbatar da Mohammed Adamu a matsayin Babban Jami’in Tsaro...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumm’a, 24 ga Watan Mayu, 2019 1. Hukumar ‘Yan Sanda sun tabbatar da Adamu Mohammed a matsayin...
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umarni ga Ministocin kasar Najeriya da ke kan shugabanci da ci gaba da hakan har sai ranar 28 ga watan Mayu,...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 23 ga Watan Mayu, 2019 1. Alkali Bulkachuwa ta janye daga Hidimar Karar Atiku da Buhari...