Kashe-Kashe a Najeriya: Mahara da Bindiga sun mamaye Jihar Katsina na hare-hare Cikin kuka da hawaye, anyi zana’izar mutane goma sha takwas da ‘yan hari da...
Mista Lateef Fagbemi (SAN), lauya ga Jam’iyyar APC a karar shugaban kasa, ya bukaci shugaban kotun daukaka kara, Alkali Zainab Bulkachuwa ya janye daga zancen karar....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 22 ga Watan Mayu, 2019 1. Shugaba Buhari ya sauya daga Saudi Arabia zuwa Najeriya Naija...
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Litinin da ta gabata ya bude bakin sa daga Azumin Ramadani a birnin Makkah, tare da shugaban Jam’iyyar APC na Tarayya,...
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Jigawa, HISBAH, a ranar Litinin ta kama mutane 21 da ake tuhuma da aikata laifuka da bai dace ba, haka kazalika...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 21 ga Watan Mayu, 2019 1. INEC ta janye Takaddun shaida na dawowa kan Shugabanci 25...
Naija News Hausa ta karbi rahoton wani Matashin Fulani mai suna, Yari Inusa, da ya mutu a filin Sharo Gidan yada Labaran nan tamu ta samu...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 20 ga Watan Mayu, 2019 1. APC Ba ta zaman komai ba tare da ni ba...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci kasar Saudi Arabia don wata hidimar gayyata da aka yi masa,...
Shin ka gaji da aikin da kake yi? Ko kuma kana neman aikin yi a kamfani? Tau ga sabuwa. Kamfanin Alhaji Aliyu Dangote ‘Dangote Group’ na...