Gidan Majalisar Wakilan Jiha sun bukaci shugaba Muhammadu Buhari da bayyanar da kansa a zaman Majalisar don gabatar da sanadiyar kashe-kashen da ake yi a Jihohin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 12 ga Watan Afrilu, 2019 1. Ku ci Mutuncin ‘Yan Ta’adda da Barayi-Buhari ya gayawa Hukumomin...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da ya bayyana da cewa shugaba Muhammadu Buhari a yau Alhamis, 11 ga watan Afrilu 2019, na zaman kofa kulle...
Jam’iyyar APC ta Jihar Kano sun gabatar da ranar Laraba da ta gabata da cewa suna a shirye don kare nasarar Abdullahi Ganduje, da dan takaran...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 11 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da ya sa yake...
Hukumar Kare Dama da Tsaron Al’umma, NSCDC ta Jihar Neja ta samar da Jami’an tsaron su guda 39 ga Hukumar Kadamar da Jarabawan shiga babban Makarantar...
Harin da Barayi suka kai a wata Bankin Ajiyar kudi ta Jihar Ondo ya bar mutane da yawa da raunukar harbin bindiga da kuma dauke rayukan...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 9 ga Watan Afrilu, 2019 1. Shugaba Buhari ya yi gabatarwa a wajen hidimar Taron Zuba...
Uban Leah Sharibu, daya daga cikin yaran makarantar Dapchi da ‘yan ta’addan Boko Haram suka sace a baya, ya kamu da ciwon bugun jini. Naija News...
Wata Motar Tirela da ke dauke da ‘Ya’yan itãcen marmari da kayan lambu ya Kihe da raunana mutane hade da Macce mai ciki a garin Minna,...