A yau Litini, 1 ga watan Afrilu, Shugaba Muhammadu Buhari hade da wasu manyan shugabannai a kasar sun shiga jirgin sama zuwa Dakar, kasar Senegal. Naija...
Gwamnatin Tarayya ta gabatar a wata sanarwa da shirin kafa manyan gonar kashu a Jihohi hudu cikin jihohi 36 da muke da ita a kasar Najeriya....
Mun ruwaito ‘yan lokatai da suka shige da cewa Shugaba Muhammadu Buhari na zaman tattaunawa da Kungiyar Addinin Kirista (CAN) a birnin Abuja a yau Jumma’a...
A yau Jumma’a, 29 ga watan Maris 2019, Shugaba Muhammadu Buhari na zaman tattaunawa da manyan shugabannan Addinai don cin gaban kasa. A halin yanzu, bisa...
Hukumar Shiga da Fitan kasar Najeriya (NIS) ta gabatar da cewa basu daukar ma’aikata a halin yanzu. Naija News Hausa ta gane da cewa Hukumar ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 29 ga Watan Maris, 2019 1. Kotun Kara ta gabatar da kame shugaban Kungiyar Iyamirai (IPOB)...
Hukumar gudanar da hidimar zaben kasa, INEC ta gabatar da dan takaran kujeran Gwamnan Jihar Adamawa daga jam’iyyar PDP, Hon. Ahmadu Umaru Fintiri a matsayin mai...
A yau Alhamis, 28 ga watan Maris 2019, Kotun Koli ta Abuja, babban birnin tarayyar kasa ta gabatar da kame Nnamdi Kanu, shugaban kungiyar ‘yan iyamirai...
Naija News Hausa ta gano da rahoto wata Yarinya da ta mutu a yayin da take hanyar zuwa wajen hidimar bautan kasa (NYSC) a Jihar Kaduna....
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 28 ga Watan Maris, 2019 1. Orji Uzor Kalu ya gabatar da shirin takaran Mataimakin Shugaban...