Mahara da bindiga sun sace Sheikh Ahmad Sulaiman, babban Malami da kuma masoyin shugaba Muhammadu Buhari. ‘Yan harin sun sace Sheikh Ahmad ne a yayin da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 20 ga Watan Maris, 2019 1. ‘Yan Hari sun sace Malamin da ke yi wa shugaba...
Naija News Hausa ta samu sabon rahoto da tabbacin mutuwar Etsu Patigi, Alhaji Ibrahim Chatta Umar bayan rashin lafiyar ‘yan kwanaki kadan. Alhaji Chatta ya mutu...
Dan takaran shugaban kasa daga jam’iyyar PDP a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar, ya bukaci kotun kara da gabatar da shi a matsayin shugaban kasan Najeriya...
A jiya ranar Lahadi, 17 ga watan Maris 2019, wuta ya ci wata anguwa a Jihar Delta inda ya kone a kila gidaje kusan 20 da...
Rundunar Sojojin Najeriya sun yi sabuwar rashi a yayin da ‘yan hari da makami suka kashe daya daga cikin kwamandan sojojin kasar a Jihar Bauchi. ‘Yan...
Abin takaici, wani mai suna Lukman ya gunce hannun wata mata mai shekaru 60 a yankin Omu-Aran ta Jihar Kwara, a ranar Asabar da ta gabata. An...
Yusuf Buhari, Yaron shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya karbi takardan kamala bautar kasa (NYSC) ta shekara daya. Naija News Hausa ta gane da cewa Yusuf...
Yau Jumma’a, 15 ga watan Maris, wasu ‘yan hari da bindiga sun kai farmaki a wata Masallacin Jumma’a ta kasar waje, birnin New Zealand inda aka...
Shahararran dan shirin fim na Kannywood, Ambassador Ali Nuhu, ya kai ga kara hawar shekaru. Naija News Hausa ta gane da cewa Ali Nuhu ya daya...