A ranar Alhamis, 7 ga watan Maris da ya gabata, Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci kauyan sa Daura, kamin ranar Asabar da za a gudanar da...
Jam’iyyar APC sun marabci kimamin shugabanan Fulani 66 da wasu ‘yan Arewa da yawar 1000. Jam’iyyar PDP ta rasa wadannan yawar mambobin ne daga Jihar Sokoto...
Zaben gwamnonin Jihar kasa ta bana ya bayyana da zafi da gaske a yayin da Jam’iyyar PDP suka gabatar da azumin kwana biyu da mambobin ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 7 ga Watan Maris, 2019 1. Kotu ta bada dama ga Atiku don binciken lamarin zabe...
Allah da ikonsa, wata abin al’ajabi a yayin da wuta ta kone wata masujada a kasar U.S Wata ikklisiya mai suna ‘Freedom Ministries Church’ a birnin Grandview,...
Wani matashin Jihar Bauchi, mai suna Bala Haruna, da muka ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa yayi wanka da ruwar chabbi don nuna...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Maris, 2019 1. Dan takaran shugaban kasa ya yi karar Buhari da Atiku...
Gardaman wasan kwallon kafa ya yi sanadiyar mutuwar wani a Jihar Kano Wasan kwallon kafa da aka yi ranar Asabar da ta gabata tsakanin Real Madrid...
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar da irin mutanen da zai sanya a shugabancin sa a wannan karo ta biyu. Mun ruwaito a baya a Naija News...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Kaduna a ranar Asabar da ta gabata sun gano wasu shanaye 61 da ake watakila an sace su ne a baya. An...