Rundunar Sojojin saman Operation Lafiya Dole ta Najeriya sun watsa bam a wajen zaman ‘yan ta’addan Boko Haram da ke a Jihar Borno. Sojojin sun bayyana...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 20 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Dalilin da ya sa ban amince da Buhari game...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 19 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari ya ce ba ya jin tsoron faduwa ga...
Wani sananen dan Najeriya da ke da suna Reno Omokri, wanda ke da wata shirin gidan talabijin na bayanin kirista ya aika a yau Litinin, 18...
Kungiyar Islam da aka fi sani da suna, HISBAH ta gabatar da Zawarawan Mata, Gwamraye da ‘Yan Mata 8,000 da zasu yi daura wa aure a...
Dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar APC ga tseren zaben 2019, shugaba Muhammadu Buhari, a yau Litinin 18 ga Watan Fabrairun, 2019, yayi zaman tattaunawa da...
Wasu ‘yan kunar bakin wake da ake zargin su da zama mamba ‘yan ta’addan Boko Haram sun kai farmaki a wata Masallaci da ke a shiyar...
Gwagwarmaya akan zaben 2019 Bayan daga ranar zaben shugaban kasa da hukumar gudanar da zaben kasa, INEC ta yi da tsakar daren jumma’a misalin karfe 2:00...
Mun samu rahoto a Naija News da cewa wasu ‘yan hari da bindiga sun kashe ciyaman na Jam’iyyar APC da ke a Jihar Benue, Mista Boniface...
Bayan shirye-shirye da gwagwarmaya akan zaben shekara ta 2019 da aka sanar da farawa a yau 16 ga Watan Fabrairu, Hukumar INEC da sassafen nan ta...