Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana a wata ganuwa da manema labaran BBC da cewa dan takaran shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku...
Mun sanara da safen nan a Naija News cewa dan takaran shugaban kasa daga Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai ziyarci Owerri, Jihar Imo a yau 22,...
Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya wallafa sunayen masu cin hanci da rashawa da shugaba Buhari ke shugabanci da su. Ko...
Wani babban fasto na wata Ikklisiya da ke yankin Lekki a Jihar Legas, Manzo Chris Omatsola wanda aka zarga da wata laifin fyade shekarar da ta...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 21 ga Watan Janairu, 2019 1. Obasanjo ya zargi Osinbajo game da batun Trader Moni...
Bayan tsawon shekaru goma shabiyu da aka hana wa dan takarar shugaban kasa ta Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar shiga kasar Amurka, sai ga shi a...
Wasu ‘yan ta’adda da ba iya gane su ba sun hari Ofishin dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar. ‘Yan ta’addan da ake zargin...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 14 ga Watan Janairu, 2019 1. An sake gurfanar da Kwamishanan ‘Yan Sanda, Imohimi Edgal...
A gaskiya na yaba maku da rashin amincewa da sake ‘yan ta’addan da aka kame – in ji Atiku Abubakar zuwa ga manyan shugabannan Jihar Borno....
‘Yan Jam’iyyar APC da Shugaba Muhammadu Buhari sun karya doka wajen amfanin da kayakin jijohi don aiwatar da aikin neman zaben 2019 Dan takarar shugaban kasa...