Kotun koli ta tabbatar da zaben Muhammadu Buhari a matsayin Shugaban kasar Najeriya tare da yin watsi da karar da dan takaran shugaban kasa Atiku Abubakar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 10 ga Watan Oktoba, 2019 1. Majalisar dattawan Najeriya sun muhawara kan kasafin kudin shekarar 2020...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 7 ga Watan Oktoba, 2019 1. An zabi Buhari ne don ya gyara kurakuran da PDP...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 12 ga Watan Satunba, 2019 1. Kotun Shugaban Kasa ta Ba da Hukuncin Karshe a kan...
Naija News Hausa ta ruwaito a baya da cewa Kotun daukaka da sauraron karar zaben shugaban kasa da ke a birnin Tarayya, Abuja, a yau Laraba,...
PDP Ta Mayar da Martani Bayan Lai Mohammed Ya Roki ‘Yan Najeriya da suyi wa Shugaba Buhari Hakuri Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi kira...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 9 ga Watan Satunba, 2019 1. Buhari Zai Ziyarci Shugaban South Africa, Ramaphosa Fadar Shugabancin kasa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 16 ga Watan Yuli, 2019 1. Atiku da Buhari: APC da INEC sun ki amince da...
Jam’iyyar Dimokradiyya (PDP) da dan takaran su ga kujerar shugaban kasa a zaben 2019, Alhaji Atiku Abubakar zasu fara gabatar a gaban Kotun Kara a yau...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Alhamis, 4 ga Watan Yuli, 2019 1. A karshe Shugaba Buhari ya janye zancen kafa Ruga a...