Kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), wacce kuma aka fi sani da suna Shi’a, ta yi Allah wadai da bayanin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari na cewa...
Mugun yanayi ya sanya wani dan kasuwa a Kaduna, Christian Obi kuka da hawaye a ranar Alhamis bayan da wasu ‘yan bindiga sun sace yaransa uku....
Tsohon Sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya a majalisar dattijai, Sanata Shehu Sani a ranar Laraba ya yi alfahari da cewa bai janye daga siyasa,...
Iran Ta Tattaunawa Da shugaba Buhari Kan Zancen El-Zakzaky Gwamnatin Iran ta sanar da cewa tana cikin tattaunawa da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya kan batun...
A wani rahoto da jaridar Daily Trust ta fitar, wacce Naija News Hausa ta samu a sanarwa, ta ce wasu mutane dauke da makamai sun harbe...
Rundunar ‘yan Sandan Jihar Kaduna ta sanar da kama mutum takwas da ake zargi da hada hannu a kisan wani mai suna Mujtaba Saminu, wanda aka...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata ya bar garin sa Daura, cikin jihar Katsina bayan kammala ziyarar kadamarwa ta aiki ta kwanaki biyar. Naija News...
Kotun daukaka kara wacce ke zaune a jihar Kaduna ta sallami wasu mambobi biyu a majalisar dokokin jihar Kaduna a ranar Talata. ‘Yan Majalisa biyun suna...
Bishop na Zariya Diocese (Anglican Communion), Rt Rev Abiodun Ogunyemi ya yi ikirarin cewa gwamna Nasir el-Rufai na jihar Kaduna ba zai taba ci nasara ga...
Wasu da ake zargin su da zama ‘yan fashi da makami sun kaiwa motar ‘yan sanda hari da aska masa wuta a cikin garin Kaduna Lamarin...