Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya gabatar da nadin wasu mata Biyar a Kano Wata tsohuwar Kwamishina mai kula da harkokin mata, Hajiya Hajiya Yardada Maikano...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya baiwa mai martaba Sarkin Kano, Sanusi Lamido, kwana biyu don karba ko kin amincewa da nadin nasa. Naija News ta...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin sabbin shugabannan ma’aikata da masu ba da shawara na musamman. Gwamnan ya amince da nadin Hajiya...
Naija News a yau ta ci karo da wani faifan bidiyo da hotuna mai bacin hali da ban tsoro hadi da cin mutunci da Hukumar Kula...
Babbar kotun jihar Kano ta amince da baiwa gwamnan jihar Kano, Alhaji Abdullahi Ganduje ikon cire duk wani sarki a cikin a bisa tsarin doka. Mai...
Kotun Tarayya da ke zaune a Kano ta yi watsi da wata kara da wani lauya a Kano, Bulama Bukarti ya shigar a gabanta na neman...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta ce ta kama wani mutum dan shekaru 40 da haihuwa da ake kira Musbahu, bisa zargin kashe dansa mai...
A ranar Alhamis, 21 ga Watan Nuwamba 2019 ne wata babbar kotun jihar Kano ta soke nadi da kirkirar wasu masarauta guda hudu a jihar Kano....
Kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya tabbatar da aniyarsa na tallafawa daliban Najeriya 100 ga jami’ar Skyline wacce ke a cikin jihar Kano. Naija News...
Bisa rahoton da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokacin, wata al’amari ta faru a ranar Juma’a, 15 ga wannan Nuwamba 2019 da ta...