Wau Mutane takwas ‘yan gida guda sun mutu a ranar Asabar din da ta gabata a wani fashewar gas a karamar hukumar Danmusa da ke jihar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Talata ya bar garin sa Daura, cikin jihar Katsina bayan kammala ziyarar kadamarwa ta aiki ta kwanaki biyar. Naija News...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a ranar Litinin 2 ga Disamba, ya ba da labarin rayuwarsa tun yana dan saurayi da rayuwarsa a makarantan sakandiri. A wata...
Ratohon da ke isa ga Naija News Hausa ya bayyana da cewa wasu Mahara da Bindiga sun sace tsohuwar dan Majalisar Wakilai a Jihar Jigawa, Yayaha...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ceci Mata 10 cikin 15 daga hannun ‘yan fashi, wanda suka sace a...
Wasu ‘yan bindiga da ba a san da su ba a yammacin ranar Lahadi da ta gabata sun kashe mutane hudu a kauyen Tsayu a karamar...
Naija News Hausa ta sami rahoton tafiyar Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a yau da barin birnin Abuja don zuwa Daura, jihar Katsina don sallar Eid-el-Kabir. Bisa...
Naija News Hausa ta ci karo da Ire-iren rawan Katsinawa a wajen bukukuwa Kamar yadda take tun farkon zamani, kowace yanki a duniya, kasa da bisashe,...
Rukunin Hukumar ‘Yan Sandan Jihar Katsina, ta sanar da kame wasu mutane 37 a Katsina da ake zargin zama ‘yan ta’adda, a ranar Talata da ta...
Naija News Hausa ta karbi rahoto da wata sabuwar hari da ‘yan fashi da makami suka kai a kauyuka hudu hudu a tsakanin karamar hukumar Kankara...