Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya umarci duk masu rike da mukaman siyasa su mikar da matsayinsu ga mafi girman ma’aikatan farar hula a ma’aikatar su,...
Dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party, a mazabar Kogi West Senatorial a zaben cika tsere da aka kamala a jihar Kogi, Dino Melaye, ya bayar da...
Dan takarar kujerar Gwamna a zaben Jihar Kogi, karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Musa Wada ya yi kira ga ‘yan sandan Najeriya da su tabbatar...
Sanata Dino Melaye ya bayyana abin da ya faru a jihar Kogi a ranar Asabar din da ta gabata a matsayin yakin basasa ba zabe ba....
Gwamna Jihar Kogi, Yahaya Bello ya karyata rahoton da ke cewa ana bin sa bashin albashin ma’aikata a Jihar, ya lura cewa irin wannan rahoton karya...
Rahoton da ke isa ga Naija News daga manema labarai ya bayyana da cewa a kalla mutane biyar suka mutu, wasu kuma da raunuka yayin da...
Hukumar INEC ta Dakatar da Kirgan Sakamakon Zaben Jihar Kogi Hukumar Gudanar da Hidimar Zabeb Kasa (INEC) ta Jihar Kogi a ranar Lahadi ta sanar da...
Gwamnan jihar Kogi, Mista Yahaya Bello ya samu amincewar nera miliyan goma din da ya nema daga gwamnatin tarayyar kasa. Shugaban Majalisar Dattawar, Mista Ahmed Lawan...
Rahoto da ke isa ga Naija News Hausa a wannan lokaci ya bayyana da cewa babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a yau Talata, 12 ga...
Rahotanni da suka iso ga Naija News ya bayyana da cewa an kona sakatariyar Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), da ke Lokoja, babban birnin jihar Kogi....