Naija News Hausa ta sami tabbacin cewa shugaba Muhammadu Buhari ya mikar da sunayan Ministocin Next Level ga Majalisar Dattawa, kamar yadda muka sanar ‘yan sa’o’i...
Naija News Hausa ta karbi rahoton yadda wata gidan sama mai jeri Uku ya rushe da mutane 12 da raunuka a Jihar Legas. Bisa rahoton da...
An gabatar da wani mutumi mai suna Abdulsalam Salaudeen a gaban kotun kara ta Jihar Legas da zargin kwanci da wata karamar yarinya mai shekaru 5...
Jami’an Hukumar kwastam sun bayyana fata dabbobi, musanman Jakkuna a matsayin kayakin da hukuma ta hana warwashi da su don tana a karkashin kariyar fitarwa, da...
Wani Babban jami’in sojan Najeriya da aka fi sani da suna Major A.N Efam, a ranar Litinin, ya rasa ransa a yayin hatsarin motar da yayi...
Wata rukunin ‘Yan Sandan Najeriya (Rapid Response Squad -RRS), ta Jihar Legas sun kama wani Sojan Karya a Legas, sanye da Kakin Sojoji. An kama matashin...
Wani shahararren mawaki, dan Najeriya mai suna, Friday Igwe da aka fi sani da suna Baba Fryo, ya bayyana yadda wasu Sojojin Najeriya da ba a...
Shugaban Jam’iyyar APC na Tarayyar kasar Najeriya, Asiwaju Bola Tinubu, yayi bayani a ranar Alhamis da ta wuce da cewa ba wai na kauracewa ziyarar shugaba...
A yau Laraba, 24 ga watan Afrilu 2019, Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci birnin Legas don wata kadamarwa Shugaba Muhammadu Buhari ya ziyarci Jihar Legas a...
‘Yan Zanga-Zanga sun yi wa wani Sojan Najeriya mugun duuka a yayin da yake kokarin ‘kare su daga kashe wani direban babban mota da bugu. Naija...