Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Maris, 2019 1. Za a karshe sauran zabannin Jihohi a ranar 23...
A ranar jiya Talata, 12 ga Watan Maris 2019, Rundunar Sojojin Operation Sharan Daji sun gabatar da kashe ‘yan ta’adda kamanin mutum 55 da kuma kubutar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Jumma’a, 22 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Shugaba Buhari yayi gabatarwa ga jama’ar Najeriya akan layi A...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata, 12 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Kada ku kunyartar da ni, Gwamna Amosun ya roki...
Babban shugaban Sanatocin Najeriya, Sanata Bukola Saraki ya bayyana bakincikin sa game da abin da ya faru da ‘yar uwar Sanata Kabiru Marafa. Mun Sanarar a...
Sabuwa: ‘Yan hari da bindiga sun aiwatar da wata sabuwar hari a Jiahr Zamfara. Wasu mahara kimanin mutum dari sun fada wa kauyan Ruwan Bore da...
Alhaji Atiku Abubakar, dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP ya gabatar da cewa zai magance halin ta’addanci a kasar, musanman a Jihar Zamfara. Muna da...
Mun sami rahoto a Naija News Hausa da cewa wasu ‘Yan Hari da Bindiga da ba a san da su ba sun kai sabuwar hari a...
Rundunar Sojojin Najeriya sun sanar da cin nasarar da suka yi a ranar jiya na kashe ‘yan ta’adda 58 tsakanin Jihar Kaduna, Katsina da Zamfara in...
Sanannen Maikudin Afrika, Alhaji Alinko Dangote ya bada tallafin abinci da kimanin lisafin kudi na miliyan da yawa ga wadanda aka wa hari da barna a...