Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 13 ga Watan Fabrairun, 2019 1. Hukumar EFCC tayi karar Babachir Lawal, a kotu Tarayya...
Allah ya jikan rai! Alhaji Musa, Mahaifin Rabilu Musa da aka fi sani da suna ‘Dan Ibro’, ya rasu a ranar Lahadi 10 ga Watan Fabrairu...
Kamar yadda muka sanar a Naija News Hausa a ranar jiya da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sauka daga jirgin sama a Jihar Kano don kadamar...
Naija News Hausa ta ruwaito da cewa dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar kwanakin baya ya fada wa ‘yan shirin fim da cewa...
Yau a Naija News Hausa muna tunawa da shahararen dan wasan fim na Kannywood, marigayi Rabilu Musa da aka fi sani da suna ‘Dan Ibro’. Yau...
A fadin Jarumar, “Ba na son Auren mai kudi ko kadan, kuma kazalika ba na son auren talaka” Jamila Umar Nagudu, shaharariyar ‘yar wasan fim na...
Shahararen dan wasan fim na Kannywood/Nollywood, Akta Ali Nuhu na taya diyar shi na farko murnan kai ganin ranan haifuwarta. Shahararen, da ake kira da shi...
Takaitaccen labarin shararriyar ‘yar wasan film na Kannywood da kuma mawaka mai suna Ummi Ibrahim da aka fi sani da wata sunan shiri watau ‘Zee Zee’....
Daya daga cikin fitattun fuskoki a masana’antar shirya fina-finan Hausa da aka fi sani da Kannywood watau mai Nafisa Abdullahi ta bada karin haske game da...