Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Katsina ta kama wani mugun shugaban ‘yan fashi da garkuwa, mai shekaru 20 ga haifuwa da suna, Aliyu Sani na Sabuwar-Unguwa...
Bamu amince da amsa kira kan Wayar Salula ba inda an isa kusa da inda Sojoji ke tsari da binciken motoci, in ji wani babban jami’in...
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya gargadi shugabannin kananan hukumomi a jihar daga tafiye-tafiyen da basu kamata ba. Gwamnan na mai cewa gwamnatin sa “ba...
A wani rahoto da jaridar Daily Trust ta fitar, wacce Naija News Hausa ta samu a sanarwa, ta ce wasu mutane dauke da makamai sun harbe...
Sanata mai wakiltar Gombe ta tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Muhammad Danjuma Goje, ya sanar da aniyarsa na janyewa daga kara tsayawa takara a nan gaba....
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ba da umarnin dakatar da shugaban gundumar Fannami, Lawan Mari daga karamar hukumar Bade saboda zargin yin lalata da...
Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ce ta kama wani Limami mai suna, Mallam Abdulrahim, a Kaduna saboda cin amanar wani mutumi...
Buhari Ya Zarta Da Manyan Shugabbanai A APC Kan Rikicin Da Ke Gudana a Jam’iyyar Shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau jumma’a, 6 ga watan Disamba...
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), na Filato Damishi Sango, ya yi murabus daga mukamin nasa. Kamfanin dillancin labarai na Naija News ta ba da rahoton...
Bayan ‘yan Sa’o’i da kotu ta bayar da umarni ga hukumar DSS da su saki Omoyele Sowore da abokinsa Bakare, jami’an DSS sun sake yunkurin neman...