Gwamnatin Jihar Kogi ta bayar da hutu ga mai’aika, ‘yan makaranta da al’umar jihar domin hidimar zaben tseren kujerar gwamna da za a yi a jihar...
Rahotanni da suka iso ga Naija News ya bayyana da cewa an kona sakatariyar Jam’iyyar Social Democratic Party (SDP), da ke Lokoja, babban birnin jihar Kogi....
Wani faifan bidiyo da kamfanin dilancin labarai ta Naija News Hausa ta gano a layin sada zumunta ya nuna lokacin mutanen Kogi suka kunyatar da Gwamna...
Babban Jam’iyyar Adawar kasa, PDP ta zargi Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, da darakta-janar na kamfen din sa da shirin kamu da tsare Sanata Dino Melaye...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 6 ga Watan Nuwamba, 2019 1. Majalisar Dattawa ta Tabbatar da Tsoho a matsayin Babban Alkali...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini, 9 ga Watan Satunba, 2019 1. Buhari Zai Ziyarci Shugaban South Africa, Ramaphosa Fadar Shugabancin kasa...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba, 1 ga Watan Mayu, 2019 1. Gidan Majalisar Dattijai sun gabatar da kasafin kudin kasa ta...
An gabatar a yau da cewa shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci kasar Dubai don halartan wata zaman tattaunawa akan tattalin arzikin kasa da za a yi...
Abubuwa ta cigaba da faruwa kamin zaben 2019 Balaraba Ibrahim Stegert, tsohuwar mataimakiyar Rabiu Kwankwaso ta fita daga Jam’iyyar PDP a ranar Lahadi 16 ga Disamba....