An bayyana ga Naija News Hausa da cewa wasu Mahara da ba a gane su ba sun hari kauyan Tser Uoreleegeb da ke a karamar hukumar...
A ranar Asabar da ta gabata, ‘yan hari da makamai sun sace, Godwin Aigbe, sarki da ke shugabancin yankin Enogie ta Ukhiri da ke karamar hukumar...
Mun ruwaito a Naija News Hausa a baya da cewa wasu ‘yan hari da bindiga da ba a gane da su ba sun sace Hajiya Hauwa...
An gabatar da wata harin da mahara da bindiga suka kai wa Layin Maigwari da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna, inda ‘yan harin...
A yau Talata, da safiyar nan, ‘yan hari da bindiga a Jihar Katsina sun kashe dan shekara 6 da kuma sace mutum ukku a wata sabuwar...
‘Yan hari da makami sun sace Hajiya Hauwa Yusuf, surukin gwamnan Jihar Katsina, Aminu Masari, da safiyar ranar Jumma’a missalin karfe 3 na safiya a nan...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa wasu ‘yan hari sun sace kimanin mutane 35 a Jihar Neja “Mahara da bindigan sun fado wa kauyan...
‘Yan hari da bindiga sun kai wata sabuwar hari a Jihar Benue Wasu mahara da bindiga sun yi wata sabuwar hari inda suka kashe kimanin mutane...
Wasu Mahara da bindiga da ba a gane da su ba, sun kashe Ifeanyi Ozoemena, ciyaman na Jam’iyyar APC ta yankin Logara/Umuohiagu, a karamar hukumar Ngor...
‘Yan hari da Bindiga sun sace shugaban kadamar da yakin neman zabe na Jam’iyyar APC ta Jihar Edo, Mista Deniss Idahosa da ke taimakawa Mista Dennis...