Hukumar Jami’an Tsaron ‘Yan Sandan Jihar Neja sun gabatar da kame wasu barayi biyu da ke sata da Kakin hukumar. ‘Yan Sandan Jihar sun bayyana kame...
A yau Talata, 9 ga watan Afrilu, Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Sokoto sun gabatar da kame wasu ‘yan ta’adda da suka gunce wa wani mutumi...
Hukumar Jami’an tsaron Jihar Jigawa sun gabatar da wani matashi da ya nutsa a ruwa a kauyan Shaiskawa da ke a karamar hukumar Kazaure. “Dan shekara...
Hukumar Jami’an Tsaro ta Jihar Kwara sun gabatar da cewa wani mutumi da ake dubin shi da tabuwar kwakwalwa, ya kashe daya daga cikin ofisan tsaron...
Wasu Mahara da Makami sun sace wani Firist na Ikklisiyar Katolika da ke a Jihar Kaduna. Kamar yadda Naija News Hausa ta samu rahoton lamarin a...
Iyalin wasu Fulani da ke zama a kauyan Kaban ta karamar hukumar Igabi a nan Jihar Kaduna, sun yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna a jagorancin...
Naija News Hausa ta samu rahoto da cewa ‘yan hari da makami sun hari wasu ‘yan sanda shidda a Jihar Zamfara, sun kashe daya daga cikin...
Jami’an tsaron ‘yan sanda ta Abuja sun gabatar da jefa ‘yan sanda biyu da ake zargi da kashe wani Ofisan hukumar tsaron kare Al’ummar kasa (Civil...
Jami’an ‘yan sandan Jihar Kaduna a ranar Asabar da ta gabata sun gano wasu shanaye 61 da ake watakila an sace su ne a baya. An...
Jami’an tsaron ‘yan sandan Jihar Neja sun kame masu sace-sacen mutane guda hudu a Jihar. An samu nasar wannan kamun ne bayan daya daga ciki mutanen...