Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Laraba 30 ga Watan Janairu, 2019 1. Kotun NJC ta ba Onnoghen da Mohammed kwana 7...
Tulin jama’ar Jihar Abia sun marabci shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a yayin da ya ziyarci jihar a ranar jiya, Talata 29 ga Watan Janairu 2019....
Matar dan takaran shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ta roki mata da su goyawa mijinta bayan don cin zaben shugaban kasa ta shekarar...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Talata 29 ga Watan Janairu, 2019 1. Kayode Fayemi ya lashe zaben kotun koli a Jihar...
A yayin da zaben tarayya ke gabatowa, Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihohin kasar guda biyu a yau don yakin neman sake zabe. Ziyarar da shugaban...
Kakakin yada yawu na Gidan Majalisar Wakilai, Yakubu Dogara ya gabatar a yau Litini a birnin Abuja da cewa Naira dubu 30,000 na sabon tsarin Kankanin...
Ga wata sabuwa: Shugaban Hukumar Dimokradiyya ta Afrika, Mista Ralphs Nwosu yayi kiran shawara ga Majalisar Dattijai da cewa su sanya shugaban Majalisar Dattijai, Sanata Bukola Saraki...
Ga wata sabuwa: Kwamishanan Jami’an tsaron ‘yan sanda na Jihar Edo, Hakeem Odumosun ya bayar da cewa dan sandan da ‘yan hari da bindiga suka kashe...
Naija News Hausa ta ruwaito da sanar da cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu ga takardan dokar ‘Ba bambanci ga raggagu’ a kasar nan. Dokar da...
Wadannan ne Manyan Labarai ta Jaridun Najeriya a yau Litini 28 ga Watan Janairu, 2019 1. Gwamnatin Buhari ta mayar da Martani ga US, UK,...