Duk da irin zafin hari da ‘yan ta’ddan Boko Haram ke aikawa rundunar sojojin Najeriya da Jihohin kasar, na gano wata bidiyo inda motar yakin rundunar...
Alhaji Atiku Abubakar, Dan takarar shugaban kasa ta Jam’iyyar PDP ya bayyana da cewa Buhari ne da Jam’iyyar APC ke tallautar da kasannan. Ya ce, Kasar...
Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya wallafa sunayen masu cin hanci da rashawa da shugaba Buhari ke shugabanci da su. Ko...
Wani babban fasto na wata Ikklisiya da ke yankin Lekki a Jihar Legas, Manzo Chris Omatsola wanda aka zarga da wata laifin fyade shekarar da ta...
Matan Gwamnan Jihar Neja, Dokta Amina Abubakar Sani Bello ta bawa mata 150 tallafin kudi na dubu goma N10,000 ga kowanen su. Naija News Hausa ta...
Mun samu tabbacin labari da cewa ‘Yan hari da bindiga sun sace babban mai bada shawara ga Gwamnan Jihar Rivers, Shugaba Anugbom Onuoha. Jami’an tsaron ‘Yan...
Bayan tsawon shekaru goma shabiyu da aka hana wa dan takarar shugaban kasa ta Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar shiga kasar Amurka, sai ga shi a...
Tau ga wata sabuwa: ‘Yan Najeriya da dama sun nuna rashin amincewan su da shugaba Muhammadu Buhari akan cewa tsohon ya kai ga tsufa, kuma bai...
A fadin Jarumar, “Ba na son Auren mai kudi ko kadan, kuma kazalika ba na son auren talaka” Jamila Umar Nagudu, shaharariyar ‘yar wasan fim na...
Sananan tsohon dan wasan kwallon kafan Najeriya, Kano Nwankwo ya bayana bacin ran shi game da irin barna da sace kayakin sa da wasu ‘yan fashi...